Jami'ar Batna 1
jami'a Batna 1 (: , wanda kuma ake kira Jami'ar Colonel Hadj Lakhdar, Larabci: جامعة باتنة) jami'a ce ta jama'a a birnin Batna, Aljeriya . An kirkiro jami'ar ne a shekarar 1977 a matsayin Jami'ar Batna, kafin a raba ta a shekarar 2005 zuwa Jami'ar batna 1 da Jami'arbatna 2.[1] Tana da fannoni huɗu da dalibai sama da 19,000.[2]
Jami'ar Batna 1 | |
---|---|
| |
Bayanai | |
Iri | jami'a |
Ƙasa | Aljeriya |
Aiki | |
Mamba na | Agence universitaire de la Francophonie (en) |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1978 |
|
Bayanan da aka ambata
gyara sashe- ↑ "Algérie Presse Service - Deux universités, désormais à Batna". www.aps.dz. Archived from the original on 2016-03-20. Retrieved 2016-03-07.
- ↑ "Accueil". www.univ-batna.dz (in Faransanci). Retrieved 2020-05-27.