Jalaluddin Haqqani
Mawlawi Jalaluddin Haqqani (an haifeshi ashekarar 1939, kuma ya mutu aranar 3 ga watan Satumban 2018) [1] ɗan tsageran Afghanistan ne. Ya kasance shugaban ƙungiyar Haqqani, ƙungiyar gwagwarmaya a yaƙin sari ka noke da sojojin NATO da ke ƙarƙashin Amurka .
Jalaluddin Haqqani | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Paktia Province (en) , 1939 |
ƙasa | Afghanistan |
Mutuwa | Khost (en) , 3 Satumba 2018 |
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Cutar Parkinson) |
Ƴan uwa | |
Yara |
view
|
Ahali | Khalil Haqqani (mul) |
Karatu | |
Harsuna | Pashto (en) |
Malamai | Syed Sher Ali Shah (en) |
Sana'a | |
Sana'a | Shugaban soji |
Mamba | Haqqani network (en) |
Aikin soja | |
Ya faɗaci |
Soviet–Afghan War (en) War in Afghanistan (en) insurgency in Khyber Pakhtunkhwa (en) |
Imani | |
Addini | Mabiya Sunnah |
IMDb | nm2506812 |
Zuwa 2004, ya kasance yana jagorantar mayaƙa masu goyon bayan Taliban da su kaddamar da yaki mai tsarki a Afghanistan. A cikin Pakistan, Jalaluddin yana da alaƙa da Pakistan amma bai yi adawa da TTP ba . Ya kasance gogaggen shugaban Islama a yankin. Steve Coll, marubucin jaridar Ghost Wars, ya yi ikirarin cewa Haqqani ya gabatar da harin ƙunar baƙin wake a yankin Afghanistan-Pakistan. [2] [3]
A ranar 3 ga Satumbar 2018, ƙungiyar Taliban ta fitar da sanarwa ta Twitter cewa Haqqani ya mutu ne daga cutar ajali a cikin shekarunsa na 70. [4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Vahid Brown, Don Rassler,Fountainhead of Jihad: The Haqqani Nexus, 1973-2012, Oxford University Press, 2013 p.28.
- ↑ Return of the Taliban, PBS Frontline, 3 October 2006
- ↑ A. Gopal, Who are the Taliban? in: Nation, Volume: 287 Issue: 21 (22 December 2008) p20
- ↑ "Haqqani network's founder dies after long illness, Afghan Taliban says", by Alexander Smith and Mushtaq Yusufzai, NBC News