Jafar Jamal (an haife shi a ranar 20 ga watan Maris shekara ta 1990) dan wasan kiriket ne na Indiya wanda ke wakiltar Kerala a wasan kiriket na gida. Jamal ya buga wasanni biyu na jerin A. [1][2] [3]

Jafar Jamal
Rayuwa
Haihuwa Kunnamkulam (en) Fassara, 20 ga Maris, 1990 (34 shekaru)
Sana'a
Sana'a cricketer (en) Fassara

Manazata gyara sashe

  1. "Jafar Jamal - India". ESPNcricinfo. ESPN Inc. Retrieved 4 February 2021.
  2. "Jafar Jamal". cricbuzz. Retrieved 1 April 2021.
  3. "Jafar Jamal". cricketarchive. Retrieved 1 April 2021.