Jacques-François Ochard
Jacques-François Ochard (1800-1870) mai zane ne ɗan kasar Faransa, wanda aka tunawa da shi a matsayin malamin zane na farko ga Claude Monet a yayin karantunsa na sakandaren.[1]
Jacques-François Ochard | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Saint-Valery-en-Caux (en) , 23 ga Afirilu, 1800 |
ƙasa | Faransa |
Mutuwa | Le Havre, 16 Satumba 1870 |
Karatu | |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | painter (en) da curator (en) |
Artistic movement | Hoto (Portrait) |
Ochard ya kasance dalibin Jacques-Louis David (1748-1825), kuma ya yi rayuwa a Normandy, zuwa inda dangin Monet suka ƙaura a 1845. Salon koyarwar Ochard ta kasance ta gargajiya ta hanyar zane akan wani abu dan fidda surar ɗan adam.[2]