Jack Robert Tucker (an haife shi a ranar 13 ga watan Nuwamba shekara ta 1999) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Ingila wanda ke taka leda a matsayin dabaya na kungiyar Milton Keynes Dons.

Jack Tucker
Rayuwa
Haihuwa Whitstable (en) Fassara, 13 Nuwamba, 1999 (25 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Gillingham F.C. (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Ayyukan kulob dinsa

gyara sashe

Gillingham

gyara sashe

Tucker ya shiga makarantar kimiyya ta Glingham yana da shekaru bakwai daga kulob dinsa na Whitstable Town . [1] Bayan ya ci gaba da makarantar kimiyya, ya fara buga wasan farko a kulob din a ranar 8 ga Oktoba 2017 a matsayin wanda akayi chanji dashi bayan minti 45 a wasan da potsmouth ta cisu 1-0 [2] kuma ba da daɗewa ba bayan ya sanya hannu bangaren manyan yan wasa a watan Janairun 2018. [3] lokacin farkonsa kenan na fara yin kwalo a matsayin sna a, Tucker yana da yarjejeniyar aro da kungiyoyin Isthmian League Greenwich Borough da Hasting United , kuma ya fito sau biyu a cikin EFL Trophy na Gillingham.[4][5][6] Bayan wasansa da ya buga wanda ya burge mutane , an saka masa da tsawaita kwangila a ƙarshen kakar 2018-19. [7]

A ranar 12 ga Nuwamba 2019, Tucker ya zira kwallaye na farko a wasansu da totenham hotspur da ya ci 2-0 a gida.[8] Bayan ya shiga cikin tawagar farko, wata daya bayan haka se aka fara maganar canza masa kulob a watan decemba wanada kuma shugaban Gillingham be amince ba. daga karshe an karramashi a matsayin hazikin matashi dan wasan Kent na kakar wasa a ƙarshen kakar 2019-20.[9] A ranar 6 ga watan Maris na shekara ta 2021, ya zira kwallaye na farko a gasar a Gillingham a nasarar 3-1 tare da kungiyar Ipswich Town . [10] Bayan da kulob din ya dawo League Two a ƙarshen kakar 2021-22, Tucker ya ki amincewa da tayin sabon yarjejeniya saboda yanason komawa wani wuri, [11] wanda ya kawo karshen haɗin gwiwar shekaru goma sha biyar da yayi da kungiyar ta Gillingham. A ƙarshen lambar yabo ta kulob din an ba shi karramawar hazikin dan wasa na kulob din, inda ya lashe kyautar a shekara ta uku a jere kuma a karo na huɗu gaba ɗaya.[12][13][14][15]

Milton Keynes Dons

gyara sashe

A ranar 17 ga Yuni 2022, Tucker ya sanya hannu a kulob din Milton Keynes Dons kan kwangila na dogon lokaci, tare da biyan diyya ga Gillingham saboda shekarunsa.[16][17] Ya fara bugawa a ranar 30 ga watan Yulin 2022 a wasan da aka yi da cambrdge united.

Kididdigar aiki

gyara sashe
Club Season League FA Cup League Cup Other Total
Division Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals Apps Goals
Gillingham 2017–18 League One 1 0 0 0 0 0 1 0 2 0
2018–19 League One 0 0 0 0 0 0 1 0 1 0
2019–20 League One 28 0 3 0 0 0 3 1 34 1
2020–21 League One 43 1 2 0 2 0 3 0 50 1
2021–22 League One 44 2 2 0 1 0 3 0 50 2
Total 116 3 7 0 3 0 11 1 137 4
Greenwich Borough (loan) 2017–18 Isthmian South 2 1 2 1
Hastings United (loan) 2018–19 Isthmian South East 7 0 7 0
Milton Keynes Dons 2022–23 League One 38 1 2 0 4 0 4 0 48 1
2023–24 League Two 16 0 1 0 1 0 3 0 21 0
2024–25 League Two 9 0 0 0 1 0 1 0 11 0
Total 63 1 3 0 6 0 8 0 80 1
Career total 188 5 10 0 9 0 19 1 226

Manazarta

gyara sashe
  1. Youlton, Clive (21 January 2018). "Mum praises Gillingham for helping son achieve footballing dream". kentlive. Retrieved 1 January 2020.
  2. Samfuri:Soccerbase season
  3. "Three sign professional contracts with Gills". Gillingham F.C. 16 January 2018. Retrieved 15 November 2018.
  4. Jack Tucker joins Greenwich Borough, gillinghamfootballclub.com, 19 January 2019
  5. TUCKER A 'U'........[permanent dead link]
  6. Hastings United sign player from higher level club, hastingsobserver.co.uk, 23 January 2019
  7. "Tom Eaves and Tomas Holy offered new contracts by Gillingham". BBC Sport. 20 May 2019. Retrieved 21 May 2019.
  8. "Report: Gillingham 2-0 Tottenham Hotspur U21". Gillingham. 12 November 2019. Retrieved 21 June 2022.
  9. "Gillingham defender Connor Ogilvie picks up four awards at the League 1 club's virtual player-of-the-year awards event". Kent Online. 31 July 2020. Retrieved 1 August 2020.
  10. "Gillingham 3-1 Ipswich Town". BBC Sport.
  11. "Gillingham manager Neil Harris admits Jack Tucker is likely to leave and that Robbie McKenzie could be tempted to". Kent Online. 12 May 2022. Retrieved 21 June 2022.
  12. "Mark Byrne voted Player of the Year". Gillingham. 6 May 2018. Retrieved 21 June 2022.
  13. "Jack Tucker named Young Player of the Year". www.gillinghamfootballclub.com.
  14. "Tucker | "I will enjoy my summer but I look forward to next season"". www.gillinghamfootballclub.com.
  15. Cawdell, Luke (1 May 2022). "Stuart O'Keefe voted Gillingham supporters' player of the year 2021/22; Chairman Paul Scally insists they will be a better club next season". Kent Online (in Turanci). Retrieved 2 May 2022.
  16. "Jack Tucker to join MK Dons". Milton Keynes Dons. 17 June 2022. Retrieved 17 June 2022.
  17. "Dons sign Tucker as McEachran agrees new deal". BBC Sport.