Izmir
Izmir birni ne, da ke a yankin Ege, a ƙasar Turkiya. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, Izmir tana da yawan jama'a 3,028,323. An gina birnin Izmir kafin karni na sittin da biyar kafin haihuwar Annabi Issa.
Izmir | |||||
---|---|---|---|---|---|
İzmir (tr) | |||||
| |||||
| |||||
Inkiya | Ege'nin İncisi | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Turkiyya | ||||
Province of Turkey (en) | İzmir Province (en) | ||||
Babban birnin |
İzmir Province (en)
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 2,948,609 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 3,123.53 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 944 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Gulf of İzmir (en) , Aegean Sea (en) da Gediz River (en) | ||||
Altitude (en) | 9 m-2 m | ||||
Wuri mafi tsayi | Mount Yamanlar (en) (1,076 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Smyrna (en) | ||||
Ƙirƙira | 3 millennium "BCE" | ||||
Muhimman sha'ani |
| ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Mayor of İzmir (en) | Cemil Tugay (en) (5 ga Afirilu, 2024) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 35000–35999 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+03:00 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 232 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | izmir.bel.tr | ||||
Hotuna
gyara sashe-
St. John's Cathedral
-
İzmir Governorship
-
İnciraltı Sea Museum
-
Filin jirgin Sama na birnin
-
Tree of the Republic
-
Bus mai zirga-zirga a bisa titin jirgin kasa a İzmir
-
Atatürk in Izmir
-
Masallacin Yali, Izmir
-
Hasumiyar agogo, Izmir
-
Metropolitan Municipality, Izmir
-
Masallacin Hisar