Iwobi sunan yanka ne na yan ƙabilar Igbo ne. Fitattun mutane masu sunan suna sun haɗa da:

  • Alex Iwobi (an haife shi a shekara ta 1996) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya Wanda me taka Leda a gasar premier league ta ingla
  • Toni Iwobi (an haife shi a shekara ta 1955),haifaffen Najeriya ɗan siyasan Italiya
  • Uzo Iwobi (an haife shi a shekara ta 1969),ɗan Najeriya haifaffen malami ne dan ƙasar Wales
Iwobi
Wikimedia disambiguation page (en) Fassara