Ivania Tavares Moreira (an haife ta a ranar 13 ga watan Mayun shekarar 1993) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta kasar Cape Verde wacce ke taka leda a matsayin 'yar wasan gaba ga ƙungiyar Racing Power ta kasar Portugal da kuma ƙungiyar mata ta ƙasar Cape Verde.

Ivania Moreira
Rayuwa
Haihuwa 1993 (30/31 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa

Rayuwar farko gyara sashe

Moreira ta fara wasan ƙwallon ƙafa tun tana ƙarama tare da ɗan'uwanta. [1] Ta girma a garin Santa Cruz, Cape Verde. [2]

Sana'a gyara sashe

An bayyana Moreira a matsayin "manazarciya a wasan kwallon kafa na mata a kasar Cape Verde". [3] Ita ce ta fi zura kwallo a raga a yankin Santiago Sul na shekarar 2023 da kwallaye goma sha takwas. [4]

Rayuwa ta sirri gyara sashe

Moreira ana yi mata laƙabi da "Vá". [5]

Manazarta gyara sashe

  1. ""Quando estou em campo sinto que sou a Ivânia de verdade"". balai.cv.
  2. "Ivania Moreira - Inforpress article". Archived from the original on 2023-11-03. Retrieved 2024-03-30.
  3. "Vânia Moreira é uma referência no futebol feminino em Cabo Verde". DW.
  4. "Ivania Moreira - Criolo Sports article".
  5. "Ivania Moreira - A Nação article".