Italian Benghazi
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Italian Benghazi (wanda ake kira "Bengazii italiana" a cikin harshen Italiyanci) shi ne sunan da aka yi amfani da shi a lokacin mulkin mallaka na Italiya a Libiya a tashar jiragen ruwa ta Benghazi a Italian Serenata
Tarihi
gyara sasheA ranar 19 ga Oktoba,1911 Birnin Benghazi na Daular Usmaniyya ya kasance a hannun Italiyawa a lokacin yakin Italo-Turkish War.