Isobo Jack Ɗan kasuwa ne kuma Ɗan siyasa wanda yake mamba na jamiyar APC Mai mulki.

Isobo Jack
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Dan asalin kabilar Kalabari ne.[1]

Aiki gyara sashe

Yayi aiki a matsayin shugaba na Rivers State Environmental Sanitation Authority. A tsakanin shekarar 2011 zuwa 2012.

Kuma yayi commisiner a jihar rivers.[2]

Manazarta gyara sashe

  1. https://www.pmnewsnigeria.com/2011/05/14/gov-amaechi-sacks-sanitation-authority-boss%7Ctitle=Gov
  2. http://dailypost.ng/2015/03/29/nigeria-decides-scores-of-apc-members-shot-dead-in-rivers-100-arrested%7Ctitle=Nigeria[permanent dead link]