Islam Chahrour (an haife shi a shekarar 1990), shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Aljeriya, wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya a ƙungiyar Muaither ta Qatar .

Islam Chahrour
Rayuwa
Haihuwa Zeboudja (en) Fassara, 20 ga Maris, 1990 (34 shekaru)
ƙasa Aljeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
CS Constantine (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Aikin kulob

gyara sashe

Chahrour ya fara buga wasa na farko tare da Paradou AC a gasar Ligue Professionnelle ta Algeria da ci 2-1 a hannun USM Alger a ranar 26 ga watan Agustan 2017.[1]

A ranar 20 ga Yulin 2022, Chahrour ya koma kulob ɗin Qatari Muaither .[2]

Manazarta

gyara sashe
  1. "USM Alger vs. Paradou AC - 26 August 2017 - Soccerway". ca.soccerway.com.
  2. "المدافع اسلام شحرور يوقع لنادي معيذر القطري".

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe