Iska mai suna Helm iskar, iskar ce mai suna a Cumbria, Ingila,[1] iska ce mai karfi daga arewa maso gabas wacce ke kaɗa gangar kudu maso yamma na Cross Fell escarpment. Ita ce kawai iska mai suna acikin Tsibirin Biritaniya, ko da yake yawancin yankuna na tsaunuka a yankin Biritaniya suna nuna irin wannan al'amari lokacin da yanayi yayi kyau. Yana iya ɗaukar sunan sa daga kwalkwali ko hular girgije wanda ke samuwa a sama da Cross Fell, wanda aka sani da Bar Helm, tunda layin girgije a kan faɗuwar ruwa na iya hango ko hasashen tare da Helm. Gordon Manley ne ya gudanar da bincike kan iskar helm acikin shekarar 1930s. Ya fassara al'amarin acikin sharuɗɗan,hydrodynamic a matsayin "tsayewar igiyar ruwa "da" "rotor", samfurin da aka tabbatar acikin, shekarar 1939 ta hanyar jiragen saman glider.[2]

Iskar Helm Wind
guguwa
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Lee wave (en) Fassara da foehn wind (en) Fassara
Ƙasa Birtaniya
Helm wind
iska mai suna helm iskar
Iskar Helm Wind

Dale a kan kwarin Eden yana da nasa Helm Wind, wanda ke mamaye Mallerstang Edge, musamman yana shafar tsakiyar dale. Wannan na iya zama mai zafi kamar haka, kuma yana iya yin busa na tsawon kwanaki biyu ko fiye da haka, wani lokaci yana jin kamar jirgin ƙasa mai saurin tashi. Kamar yadda iskar ta ke a Cross Fell, isowarsa yana tare da samuwar wata babbar gajimare (wani "Helm Bar") wanda, a wannan yanayin, ya kasance tare da babban ƙasa a gefen gabas na dale.

Manazarta

gyara sashe
  1. New Scientist Premium- Histories: When the helm wind blows - Histories
  2. David Uttley, The Anatomy of the Helm Wind, Bookcase, 1998