Iskander Hachicha
Iskander Hachicha ( Larabci: إسكندر حشيشة; an haife shi ranar 21 ga watan Maris, 1972)[1] tsohon ɗan wasan judoka ne na ƙasar Tunisiya.[2]
Iskander Hachicha | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Tunis, 21 ga Maris, 1972 (52 shekaru) |
ƙasa | Tunisiya |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Mohamed Hachicha |
Sana'a | |
Sana'a | judoka (en) |
Mahalarcin
| |
Nauyi | 90 kg |
Tsayi | 189 cm |
Nasarorin da aka samu
gyara sasheShekara | Gasar | Wuri | Ajin nauyi |
---|---|---|---|
2004 | Gasar Judo ta Afirka | 3rd | Matsakaicin nauyi (90 kg) |
2001 | Gasar Judo ta Duniya | 5th | Matsakaicin nauyi (90 kg) |
Gasar Judo ta Afirka | 5th | Matsakaicin nauyi (90 kg) | |
2000 | Gasar Judo ta Afirka | 1st | Matsakaicin nauyi (90 kg) |
3rd | Bude aji | ||
1999 | Wasannin Afirka duka | 1st | Matsakaicin nauyi (90 kg) |
1998 | Gasar Judo ta Afirka | 3rd | Matsakaicin nauyi (90 kg) |
1997 | Wasannin Rum | 3rd | Matsakaicin nauyi (86 kg) |
1996 | Gasar Judo ta Afirka | Na biyu | Matsakaicin nauyi (86 kg) |
Manazarta
gyara sashe- ↑ Iskander Hachicha at JudoInside.com
- ↑ "Skander HACHICHA (21 Mar 1972)" . Athens2004.com . ATHENS 2004 Organizing Committee for the Olympic Games. Archived from the original on 2004-09-07.