Iskanci
Iskanci wannan kalmar na nufin mutum wanda yakeyin lalata ko ɓarna akan abunda addini ya hana ko yayi tsawa akan abarshi.[1]
Misali
gyara sashe- Mutumin yayi iskanci.
Manazarta
gyara sashe- ↑ Hornby, A s (2000). Oxford Advanced learner's Dictionary of Current English (8 ed.). Oxford University Press. ISBN 9780194799126.