Isah Adam Muhammad (an haife shi ranar 22 ga watan Afrilu, 1987) a jahar Kano ƙwararren ɗan wasan Taekwondo ne ɗan Najeriya.[1]

Isah Mohammad
Rayuwa
Haihuwa Kano, 22 ga Afirilu, 1987 (37 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a taekwondo athlete (en) Fassara
Nauyi 67 kg
Tsayi 170 cm

A wasannin Olympics na bazara na shekara ta 2008, ya kai wasan kusa da na karshe na gasar featherweight maza (-68 kg). A wasannin Olympics na bazara na 2012, ya shiga gasar maza ta kilogram 68, amma ya sha kashi a zagayen farko.

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin waje gyara sashe