Isabelle Chuine 'yar ƙasar Faransa ce masaniyar kimiyyar muhalli. Ita ce Daraktar Bincike ta CEFE-CNRS a cikin Ayyuka da kuma Ilimin Halitta. An ba Chuine kyautar azurfa a shekara ta 2020 CNRS don ayyukanta.

Isabelle Chuine
Rayuwa
Haihuwa 1973 (50/51 shekaru)
ƙasa Faransa
Karatu
Makaranta École nationale supérieure agronomique de Montpellier (en) Fassara agricultural engineer (en) Fassara
École nationale supérieure agronomique de Montpellier (en) Fassara Doctor of Sciences (en) Fassara
Thesis director Denis-Didier Rousseau (en) Fassara
Harsuna Faransanci
Turanci
Sana'a
Sana'a ecologist (en) Fassara da researcher (en) Fassara
Employers Institute of Human Genetics (en) Fassara  (1 ga Janairu, 2002 -  30 Satumba 2013)
Institute of Human Genetics (en) Fassara  (1 Oktoba 2013 -
Kyaututtuka
Mamba Academy of Agriculture of France (en) Fassara
French Academy of Sciences (en) Fassara

Tarihin Rayuwa gyara sashe

Isabelle ta kasance farfesa ce a Jami'ar Montpellier 2.A shekarar 1999, ta gabatar da lakca a taron Kimiyyar Tsirrai karo na 16. A Ranar Kimiyya ta Duniya na shekarar 2020. Ta tattara bayanan kimiyyar 'yan kasa, game da furanni da kuma tsirrai.[1][2][3][4][5]

Ayyuka gyara sashe

  •  
  •  
  •  


 

Manazarta gyara sashe

  1. "Frédérik Saltré". The Conversation (in Turanci). Retrieved 2020-12-04.
  2. "Nos forêts dépérissent, que faisons-nous ?". Libération.fr (in Faransanci). 2020-10-23. Retrieved 2020-12-04.
  3. XVI International Botanical Congress, St. Louis, USA, August 1-7, 1999: Abstracts (in Turanci). The Congress. 1999.
  4. Hendaye (2020-10-10). "Fête de la Science – Conférence de Isabelle CHUINE Hendaye samedi 10 octobre 2020". Unidivers (in Faransanci). Archived from the original on 2021-05-05. Retrieved 2020-12-04.
  5. Wiels, Jason (2014-05-23). "Les coquelicots, thermomètre du réchauffement climatique". Le Point (in Faransanci). Retrieved 2020-12-04.
  • Isabelle Chuine publications indexed by Google Scholar