Inni Aboubacar (an haife shi a shekara ta 1948) ɗan tseren nisa ɗan Nijar ne. Ya yi takara a tseren gudun fanfalaƙi na maza a gasar Olympics ta bazara ta 1988.[1]

Inni Aboubakar
Rayuwa
Haihuwa 1948 (75/76 shekaru)
ƙasa Nijar
Sana'a
Sana'a athlete (en) Fassara
Athletics
Sport disciplines long-distance running (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Inni Aboubacar Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 18 May 2017.