Ineta Ziemele (an haife ta ranar 12 ga watan Fabrairu, 1970). masanin shari’a ce ta Latvia kuma alkaliya a Kotun Tsarin Mulki ta Jamhuriyar Latvia tun shekara 2015.[ana buƙatar hujja] A ranar 8 ga Mayu shekara2017 aka zaɓe ta ta zama Shugabar Kotun Tsarin Mulki.

Ineta Ziemele
Judge of the European Court of Human Rights (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Daugavpils (en) Fassara, 12 ga Faburairu, 1970 (54 shekaru)
ƙasa Laitfiya
Kungiyar Sobiyet
Karatu
Makaranta University of Latvia, Faculty of Law (en) Fassara 1993)
Aarhus University (en) Fassara
Raoul Wallenberg Institute of Human Rights and Humanitarian Law (en) Fassara 1994)
Wolfson College (en) Fassara 1999)
Matakin karatu doctorate (en) Fassara
Thesis State continuity and nationality in the Baltic states : international and constitutional law issues
Harsuna Turanci
Latvian (en) Fassara
Sana'a
Sana'a mai shari'a, masana, legal scholar (en) Fassara da university teacher (en) Fassara
Employers Supreme Council of the Republic of Latvia (en) Fassara
Riga Graduate School of Law (en) Fassara
Baltic Yearbook of International Law Online (en) Fassara
European Court of Human Rights (en) Fassara
Constitutional Court of the Republic of Latvia (en) Fassara
Raoul Wallenberg Institute of Human Rights and Humanitarian Law (en) Fassara
University of Latvia, Faculty of Law (en) Fassara
Council of Europe (en) Fassara
Saeima (en) Fassara
Court of Justice of the European Union (en) Fassara
Kyaututtuka
hoton ineta ziemele

Farkon rayuwa da Karatu

gyara sashe

Ta kammala karatun digiri daga Faculty of Law na Jami'ar Latvia a shekara1993 kuma ta ci gaba da karatunta a Sweden, inda ta sami digiri na biyu a dokar duniya. Ta ci gaba da samun digiri na uku daga Jami'ar Cambridge a Kwalejin Wolfson.

Ta yi aiki a matsayin mai ba da shawara ga Kwamitin Harkokin Waje na Saeima da kuma Firayim Ministan Latvia.

Ta kuma kasance farfesa a Jami'ar Latvia da Makarantar Shari'a ta Riga. [1]


Alƙalanci

gyara sashe

Daga ranar 27 ga Afrilu shekara 2005 zuwa shekara 2015 ta zama alkali a Kotun Turai ta Hakkin Dan Adam. A watan Satumba na shekara2012 ta zama Shugaban Sashe na Hudu na Kotun.

Manazarta

gyara sashe
  1. http://www.echr.coe.int/ECHR/EN/Header/The+Court/The+Court/Judges+of+the+Court/