In My Genes (fim)
In My Genes wani fim ne na ƙasar Kenya na shekarar 2009 wanda Lupita Nyong'o ta shirya, rubuta, gyara gami da bada Umarni. Haka-zalika farkon bada umarni a fim da tayi.
In My Genes (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2009 |
Asalin suna | In My Genes |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Kenya |
Characteristics | |
Genre (en) | documentary film |
Direction and screenplay | |
Darekta | Lupita Nyong'o (en) |
External links | |
Takaitaccen bayani
gyara sasheTa yaya mutum zai rayu a matsayin kodadde a cikin al'ummar baki masu rinjaye? Menene mutum yake jin kasancewarsa ɗaya daga cikin fitattun mutane kuma, mai yiwuwa, ɗaya daga cikin waɗanda aka yi watsi da su? Agnes, wata mace zabiya a Kenya, tana jin haka kullum. Tun lokacin da aka haife ta, ta sha fama da irin son zuciya da ke tattare da zabiya. Fim din In My Genes na ba da shaida ga rayuwar mutane takwas waɗanda ke fama da wariya saboda yanayin ƙwayar cuta.
Kyauta
gyara sashe- Festival na Cine Africano de México 2008
Hanyoyin Hadi na waje
gyara sashe- In My Genes on IMDb