Imaam Muslim[1]

Abu al-Ḥusayn 'Asākir ad-Dīn Muslim bn al-Hajjāj bn Muslim bn Ward ibn Kawshādh al-Qushayrī an-Naysābūrī wanda aka fi sani da Imam Muslim an haife shi bayan 815 zuwa watan Mayu 875 CE\ shekarar 206 zuwa 261 bayan hijira. Malamin addinin musulunci ne daga birnin Nishapur, wanda ya shahara a fannin Ilimin hadisi.

Tarin hadisansa, wanda aka fi sani da Sahih Muslim, daya ne daga cikin manyan tarukan hadisai shida a Islancin Sunna kuma ana daukarsa daya daga cikin tarin sahihi na (sahih) guda biyu, tare da Sahih al-Bukhari.

Manazarta

gyara sashe
  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Muslim_ibn_al-Hajjaj