Illia Borysovych Zabarnyi (Ukrainian: Ілля Борисович Забарний; An haifeshi ranar 1 ga watan Satumba, 2002) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Ukrain, wanda ke buga wasan a matsayin ɗan baya na tsakkiya a gasar Firimiya Lig ga Ƙungiyar ƙwallon kafa ta AFC Bournemouth da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta kasarsa Ukraine national team.

Illia Zabarnyi
Rayuwa
Haihuwa Kiev, 1 Satumba 2002 (22 shekaru)
ƙasa Ukraniya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Tsayi 1.89 m
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe