Iliyasu Abdulmuminu Tantiri
Iliyasu Abdulmuminu Tantiri Tsohon jarumi ne sannan kuma shahararren Dan wasan barkwanci Kuma darakta furodusa a masana'antar finafinai ta hausa wato Kannywood.[1][2][3] ya jima a masana'antar ana fafatawa dashi.
Takaitaccen Tarihin sa
gyara sasheJarumin ya Dade ana fafatawa dashi a cikin masana'antar fim ta Hausa wato kanniwud, yanada iyali da Yara, babban yaron sa Ahmad Shima matashin jarumi ne a masana'antar, yayi fina finai da dama yayi daraktin na wasu , wasu kuma ya fito a matsayin jarumi , shine daraktan fim din Nan Mai nishadantar wa Mai suna KAUYAWA fitaccen fim na barkawanci a masana'antar.[4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://www.arewablogng.com/tantiri-ya-fice-daga-kannywood-ko-meye-dalili/
- ↑ https://m.youtube.com/watch?v=zgIzhB5x02A
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-21. Retrieved 2023-07-21.
- ↑ https://www.muryarhausa24.com.ng/2018/10/karanta-kaji-kuskure-6-da-akai-cikin_31.html?m=1