Il était une fois, il était deux fois
Il était une fois, il était deux fois wani fim ne na Maroko da aka shirya shi a shekarar 2007 wanda Bachir Skiredj ya jagoranta a karon farko.[1][2][3] An nuna shi a karo na 9 a bikin fina-finai na ƙasar Morocco da aka gudanar a Tangier.[4][5][6]
Il était une fois, il était deux fois | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2007 |
Asalin suna | كان حتى كان واحد المرة حْتى كان زوجْ دالمرات |
Asalin harshe | Moroccan Darija (en) |
Ƙasar asali | Moroko |
Characteristics | |
Takaitaccen bayani
gyara sasheMaarouf mai yin takalma ne wanda ya auri Aisha, wata mace mai cin zarafi, wacce ke wulakanta shi, sau da yawa tana kai masa hari a zahiri. Wata rana, cikin fushi, Aisha ta yi ƙoƙarin ta buge mijinta da guduma, amma a maimakon haka, bugun na ta ya tsaga jikin bango wanda ya bayyana wani aljani wanda ya fitar da Maarouf cikin sabuwar rayuwa a birnin Orlando.
'Yan wasa
gyara sashe- Bachir Skiredj
- Sani Kamari
- Rachida Saudi
- Emilio Jaramillo
- Hatta Jaramillo
Manazarta
gyara sashe- ↑ Armes, Roy (2008). Dictionnaire des cinéastes africains de long métrage (in Faransanci). KARTHALA Editions. ISBN 978-2-84586-958-5.
- ↑ Armes, Roy (2008). Dictionary of African Filmmakers (in Turanci). Indiana University Press. ISBN 978-0-253-35116-6.
- ↑ "Films | Africultures : Il était une fois, il était deux fois". Africultures (in Faransanci). Retrieved 2021-11-18.
- ↑ "Fiche : IL ETAIT UNE FOIS IL ETAIT DEUX FOIS". www.ccm.ma. Retrieved 2021-11-18.
- ↑ "Africiné - Il était une fois, il était deux fois". Africiné (in Faransanci). Retrieved 2021-11-18.
- ↑ "El Himma : Qui est-il ? À quoi joue-t-il ?". Telquel.ma (in Faransanci). Retrieved 2021-11-18.