Ikot Esenam
Gari ne a jihar Akwa Ibom, Najeriya
Ikot Esenam birni ne, da ke cikin ƙaramar hukumar Oruk Anam. Yana daya daga cikin manyan garuruwan kabilar Abak/ Midim duka yankin jihar Akwa Ibom sitet da kuma yankin kudancin Najeriya.
Ikot Esenam | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jahar Akwa Ibom | |||
Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Oruk Anam |
Ikot Esenam yana da tushe mai ƙarfi na tarihi tun daga fitattun malamansu.da Mutane irin su Brendan Udo Umoren suna bayar da gagarumar gudunmawa wajen ci gaba da ci gaban al’ummar Ikot Esenam har ya zuwa yau, gadonsa ya dawwama a zukatan mutanen Ikot Esenam.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.