Ikot AkpaAkataAkata Nkuk

gari ne a Akwa Ibom,najeriya

Ikot Akpa Nkuk birni ne, kuma Karamar Hukumar dake cikin UkanafunJihar Akwa Ibom sitet, Najeriya. Hakanan yana ɗaya daga cikin manyan garuruwan Ukanafun South District/Clan.

Ikot AkpaAkataAkata Nkuk

Wuri
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaAkwa Ibom
Ƙaramar hukuma a NijeriyaUkanafun
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.