Ijanikin wata unguwa ce da ke gundumar Oto-Awori ta Ojo, Jihar Legas, Najeriya

Ijanikin
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Kasancewa a yanki na lokaci UTC+01:00
 

Asalin mutanen Ijanikin ‘yan Awori ne suka mamaye tun da ana ganin su ne farkon mazauna garin.[1][2] Garin dai bisa ga al'adar wani mai sarauta ne wanda ake kira Onijanikin Ijanikin.[3]

Ijanikin gida ne ga manyan makarantun ilimi da dama da suka haɗa da Kwalejin Gwamnatin Tarayya Legas, Oto/Ijanikin da kuma makarantar sakandaren gwamnatin jihar Legas, Oto/ijanikin.[4]

Manazarta

gyara sashe
  1. Ruhollah Ajibọla Salakọ (1998). Ọta: Biography of the Foremost Awori Town. Penink Publicity & Company.
  2. E. A. Ajayi; R. O. Ajetunmobi; Akindele S. A. (1998). A History of the Awori of Lagos State. Adeniran Ogunsanya College of Education. ISBN 978-978-142-035-1
  3. A. G. A. Ladigbolu (prince.) (2007). Nigerian at 47, 1960-2007: prominent achievers in Nigeria. Lichfield Communications. ISBN 978-978-30498-0-2
  4. Lagos State (Nigeria). Ministry of Information and Culture. Public Information Dept (1991). Focus on [name of Administrative Division]: Badagry. The Dept.