IGANDO al'umma ce dake cikin karamar hukumar Alimosho dake jihar Legas, a kudu maso yammacin Najeriya. [1] A ranar 26 ga watan Yulin 2016, wasu da ake zargin tsagerun Neja Delta ne suka mamaye garin, inda suka kashe mutane da dama tare da lalata dukiyoyi. [2][3] Babban asibitin Alimosho yana nan. [4]