Iferwane

yankin karkara a Nijar

Iferwane (da Faransanci Iférouane) gari ne, da ke a yankin Agadez, a ƙasar Nijar. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2011, jimilar mutane 13 243 ne.

Iferwane

Wuri
Map
 19°03′45″N 8°25′12″E / 19.0625°N 8.42°E / 19.0625; 8.42
JamhuriyaNijar
Yankin NijarYankin Agadez
Sassan NijarIférouane Department (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 13,655 (2012)
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 660 m
Tsarin Siyasa
• Gwamna Brigi Rafini (2004)
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Kwarin Temet, kusa da Iferwane.
Iferouane Foureau II.
Mataimakin magajin garin Iferouane, Nijar, Jan 2008