Ifeanyi Eze
Ifeanyi Eze (an haifeshi ranar 7 ga watan Mayu, 1999). Yana daga cikin yan kwallon Nijeriya da suka taka leda a matsayin yan gaba na Najeriya (Professional Football League kulob din Kano Pillars).
Ifeanyi Eze | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Jihar Enugu, 7 Mayu 1999 (25 shekaru) | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Rayuwa
gyara sasheEze dan asalin jahar Anambara ne. Amma an haifeshi ne a jihar Enugu.[1]
Klub
gyara sasheEze ya fara wasan kwallon kafa ne a kwalejin kwallon kafa ta P Sports da ke Abuja.
Ya fito daga benci ne ya ci kwallonsa ta farko a Kano Pillars a ranar 6 ga Yuni 2021, yayin da kulob din na Kano ya zo daga baya ya doke Enyimba da ci 2-1 a gasar Firimiyar Kwararru ta Nigeria.
Eze ya koma Kano Pillars a ranar 1 ga watan Mayu 2021 bayan ya bar Akwa United.[2]