Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Idris Muhammad ana kiransa da bose nabayi, shi haifef fe ne agarin bauchi shekara 1962 a nan garin bauchi dan Alhaji Muhammad Bose tsohon chief commissioner of civil service bauchi shekara 2000 nan a bauchi Nijeriya.[1] Idris Muhammad Shi ma ai kacin bauchi state government ne, A chief executive officer of account (C.E.O), a karkashin ministry na ofishin na accountant general a nan bauchi. Kuma wazirin na hakimin nabayi.[2][3]