Farfesa Idris Isah funtua (an haifeshi ranar 24 ga watan Satumba, 1964) , A karamar hukumar Funtuwa ta jihar Katsina. ya kasance abaya cikin masu kula da al'amurar Jami'ar Ahmadu Bello dake zaria, ya kasance na uku ya zama shugaban Jami'ar Umaru Musa Yar'adua dake jahar katsina daga shekarar 2015 zuwa 2020.[1]

Idris Isah Funtua

Farkon rayuwa gyara sashe

Idris Isah funtua an haifeshi 24 ga watan satumba a shekarar 1964.[1]

Karatu gyara sashe

Yayi Digiri na farko a shekarar 1958 Fannin ilimin yanayi Jami'ar Ahmadu Bello. Yayi Digiri na biyu a shekarar 1989.sannan kuma yayi Digiri na uku a shekarar 1993 duk a jami'ar. [1]

Aiki gyara sashe

Yayi aiki a Jami'ar Ahmadu Bello amtsayin ƙaramin shugaban makarantar a Fannin kula da harkokin makarantar da kuma wasu fannoni daban daban Wanda daga bisani ya zama shugaban makarantar Jami'ar umaru Musa dake a birnin Katsina, daga shekarar 2015 zuwa 2020.[1]

Manazarta gyara sashe

  1. 1.0 1.1 1.2 1.3 https://www.theabusites.com/prof-idris-isa-funtua-vc-umy-university/?amp[permanent dead link]