Idim Afia
Kauye ne a Akwa Ibom, Najeriya
Idim Afia (Farin River) ƙauye ne a cikin ƙaramar hukumar Eket ta jihar Akwa Ibom.[1][2]
Idim Afia | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Mutanen Idim Afia sun fi yin sana'ar kamun kifi da sauran ayyukan rafi. Suna magana da yaren Ekid.[3]
Manazarta
gyara sashe- ↑ (Nigeria), Eastern Nigeria; (Nigeria), Eastern Region (1952-01-01). Annual Volume of the Laws of Eastern Region of Nigeria: Containing the Ordinances of Eastern Region of Nigeria and Subsidiary Legislation Made Thereunder (in Turanci). Government Printer, South Africa.
- ↑ (Nigeria), Eastern Region (1959-01-01). Laws, Eastern Region of Nigeria: Containing the Ordinances of Eastern Region of Nigeria and Subsidiary Legislation Made Thereunder (in Turanci). Government Printer.
- ↑ "Idim Afia, Afaha Clan, Eket, Akwa Ibom: 524101 | Nigeria Postcode ✉️". nga.postcodebase.com. Retrieved 2024-01-29.