Ibrahima N'Diaye (Ɗan ƙwallon ƙafa)

Ibrahima N'Diaye (an haife shi a shekara ta 1964) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Senegal. Ya buga wa tawagar ƙwallon ƙafa ta Senegal wasanni bakwai daga 1992 zuwa 1995.[1] An kuma sanya sunan shi a cikin ƴan wasan Senegal da za su taka leda a gasar cin kofin ƙasashen Afrika a cikin shekarar 1992.[2]

Ibrahima N'Diaye (Ɗan ƙwallon ƙafa)
Rayuwa
Haihuwa 26 ga Faburairu, 1964 (60 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Manazarta gyara sashe