Ibrahim Umaru Chatta
Haliru Ibrahim Bologi Umaru Chatta (1 Satumba 1958 - 19 March 2019) ya kasance basaraken gargajiya na farko a Nijeriya na masarautar Patigi kamar Etsu Patigi daga shekarar 1999 zuwa 2001.
Ibrahim Umaru Chatta | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1 Satumba 1958 |
Mutuwa | 19 ga Maris, 2019 |
Sana'a |
Karatu
gyara sasheYa halarci Makarantar Sakandaren Gwamnati, Illorin daga shekarar 1969 zuwa 1972. Bayan an naɗa masa rawani a matsayin Etsu Patigi a shekarar 1999, ya zama mataimakin shugaban majalisar masarautun jihar Kwara.[1]
Sarauta
gyara sasheAn naɗa shi sarauta a matsayin Etsu Patigi tun shekarar 1999 ya kwashe shekaru ashirin akan karagar mulki. Ya gaji Etsu Idirisu Gana, wanda ya yi mulki daga shekarar 1966 zuwa 1996. Dansa Eu Umaru Bologi II ya gaji Chatta.[2]
Rasuwa
gyara sasheChatta ya mutu ne bayan gajeriyar rashin lafiya a babban asibitin birnin tarayya Abuja.[3]
Manazarta
gyara sashe- ↑ https://orientmags.com/index.php/2019/03/20/kwara-monarch-etsu-patigi-dies-after-20-years-on-the-throne-saraki-gov-ahmed-governor-elect-others-mourn/[permanent dead link]
- ↑ https://thenationonlineng.net/kwara-monarch-etsu-patigi-dies-at-65/
- ↑ https://www.pmnewsnigeria.com/2019/03/23/buhari-eulogises-late-emir-of-patigi/