Ibom Air kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Uyo, a ƙasar Najeriya. An kafa kamfanin a shekarar 2019. Yana da jiragen sama biyar, daga kamfanin Bombardier.[1]

Ibom Air
Bayanai
Iri kamfanin zirga-zirgar jirgin sama
Ƙasa Najeriya
Used by
Mulki
Mamallaki Gwamnatin Jihar Akwa Ibom
Tarihi
Ƙirƙira 7 ga Yuni, 2019
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta gyara sashe

  1. "Ibom Air begins commercial operations". Punch Newspapers. 7 June 2019.