{{File:Represa_do_Termas_de_Ibir%C3%A1._-_panoramio_(1).jpg|200px|right|thumbnail|Represa do Termas de Ibirá.}}

Ibira


Wuri
Map
 21°04′48″S 49°14′27″W / 21.08°S 49.2408°W / -21.08; -49.2408
Ƴantacciyar ƙasaBrazil
Federative unit of Brazil (en) FassaraSão Paulo (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 11,690 (2022)
• Yawan mutane 42.99 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 271.9 km²
Altitude (en) Fassara 446 m
Sun raba iyaka da
Potirendaba (en) Fassara
Uchoa (en) Fassara
Urupês (en) Fassara
Catiguá (en) Fassara
Cedral (en) Fassara
Elisiário (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Tsarin lamba ta kiran tarho 17
Brazilian municipality code (en) Fassara 3519402
Wasu abun

Yanar gizo ibira.sp.gov.br
Wasu yara a Ibira
SaoPaulo Municip Ibira.

Ibirá gunduma ce a cikin jihar São Paulo, dake kasar Brazil . Tana da yawan jama`kimani 12,518 (kidayan,2020,) a cikin yanki na 190 km². [1] An san Ibirá a matsayin wurin shakatawa, saboda ruwan zafi.

Gundumomi maƙwabta gyara sashe

  • Potirendaba
  • Cedral
  • Uchoa
  • Katanduva
  • Katiguá
  • Elisiário
  • Urupês

Geography gyara sashe

Gundumar Ibirá tana a arewacin jihar São Paulo. Babban koginsa shine Rio do Cubatão, wani yanki na kogin Tietê.

Alkaluma gyara sashe

Historical population
YearPop.±%
20019,447—    
20049,824+4.0%
201010,896+10.9%
201511,861+8.9%
  • Hanyar SP-310 Washington Luís
  • SP-379 Rodovia Roberto Mario Perosa

Fitattun mutane gyara sashe

  • Heleieth Saffioti (1934 - 2010), masanin ilimin zamantakewa, malami kuma mai fafutukar mata.

Manazarta gyara sashe

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe

Template:São Paulo stateTemplate:Municipalities of São Paulo