Ibete

Kauye ne a Akwa Ibom, Najeriya

Ibete ƙauyen Oron ne a ƙaramar hukumar Mbo jihar Akwa Ibom Najeriya.

Ibete
Bayanai
Iri administrative territorial entity (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.