IIIewi
Ilewi karamin kauye ne a garin Imiekuri, Okpella, Najeriya karamar hukumar Estako ta gabas, kauyen ya shahara da itacen dabino da bishiyar gora da kuma kasuwanci, kuma mahaifar Unhokhasor Olowu ne marigayi kuma tsohon sarkin Imiekuri.
IIIewi | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙasa | Najeriya |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.