Hutsulka Ksenya (fim)
Hutsulka Ksenya ( Ukraine ) fim ne na waka na kasar Ukraine wanda aka saka a shekara ta 2019 wanda Olena Demyanenko ya jagoranci shirin,[1] dangane da mawakiyar opera mai suna Yaroslav Barnych .[2]
Hutsulka Ksenya (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2019 |
Asalin suna | Гуцулка Ксеня |
Asalin harshe | Harshan Ukraniya |
Ƙasar asali | Ukraniya |
Distribution format (en) | video on demand (en) |
Characteristics | |
Genre (en) | musical film (en) |
During | 90 Dakika |
Direction and screenplay | |
Darekta | Olena Demyanenko |
Marubin wasannin kwaykwayo | Olena Demyanenko |
'yan wasa | |
Samar | |
Mai tsarawa |
Olena Demyanenko Dmytro Tomashpolskyi (en) |
External links | |
Specialized websites
|
Labari
gyara sasheAn shirya fim din 1939 tare da salo irin na Ma'aikatan Yammacin Ukraine, Bolsheviks ya kasance tsawon makonni da yawa. A Vorokhta akwai wani Ba'amurke ɗan asalin kasar Ukraine Yaro (Maxim Lozinsky) wanda zai auri 'yar kasar Ukrane. Da sharadi guda cewa ba zai gaji dukiyar mahaifinsa ba. Yuro ya saba da Ksenia (Varvara Lushchka), wanda hakan ya kuma canza tsare-tsarensa.[3]
Ƙungiyar masu gabatar da shiri
gyara sasheScreenplay - Olena Demyanenko (dangane da mawakiyar opera na wannan sunan da Yaroslav Barnych).
Waka - Yaroslav Barnych, Timur Polyansky da kuma freak cabaret "Dakh Daughters".
Darektan Tango- Vyacheslav Grinchenko.
Bada umurni Olena Demyanenko.
Mai daukar hoto, Dmitry Yashenkov.
Mai tsarawa shirin - Yuri Larionov.
Mai tsara kaya - Nadiya Kudryavtseva.
Kwalliya - Vitaly Skopelidis.
Gyara - Igor Rak.
Daraktan sauti - Artem Mostovy.
Babban mai gabatarwa - Eugenia Rauch.
Gabatarwa - Olena Demyanenko da Dmytro Tomashpolsky.
Saki
gyara sasheFim ɗin ya fito a ko'ina a kasar Yukren mai a ranar 7 hha watan Mari, 2019, Mai watsa shirye-shirye - B&H.[4] Fim ɗin ya fito akan dandalin Takflix Vod a ranar 27 ga Fabrairu, 2020.
Tef ɗin ya sami izini daga masu tave fina-finan kasar Ukraine.[4]
Kyaututtuka
gyara sasheA ranar 1 ga Yuli, 2019, fim ɗin ya lashe Grand Prix a wajen bikin “Mt. Fuji - Atami International Film & VR Festival", wanda ke faruwa a Japan.[5][6]
A wajen taron IV Golden Whirlwind Film Awards, wanda aka gudanar a ranar 3 ga Mayu, 2020, a shirin da akayi a kafar yanar gizo, an gabatar da fim ɗin don cin kyautuka guda tara (shirin ya goga har sau biyu da 2-3 tare da fim ɗin "My thoughts are quiet" da tsallakewa gaban fim ɗin " Gida” - 11 zaɓe). Ya lashe zabuka biyu - "Golden Whirlwind Award for Best Composer" (Timur Polyansky, Dakh Daughters Freak Cabaret) da "Best Song" ("Mermaid Mavka", Dakh Daughters Freak Cabaret ). [7]
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Hutsulka Ksenya (2019)". MUBI. Retrieved 10 March 2021.
- ↑ Олег Данилов (9 March 2019). "Рецензія на фільм "Гуцулка Ксеня"". ITC.ua (in Ukrainian).
- ↑ Гуцулка Ксеня»: творці про один із найочікуваніших фільмів 2019 року". Радіо Свобода (in Ukrainian). Retrieved 8 February2022.
- ↑ 4.0 4.1 уцулка Ксеня" — мандрівка крізь час - Детектор медіа". 13 March 2019. Archived from the original on 13 March 2019. Retrieved 9 February 2022.
- ↑ "2008 WPA film festival winners". PsycEXTRA Dataset. 2008. doi:10.1037/e541292009-008. Retrieved 9 February 2022.
- ↑ ""Гуцулка Ксеня" отримала головну нагороду кінофестивалю в Японії". Archived from the original on 5 July 2019. Retrieved 9 February 2022.
- ↑ Empty citation (help)