Hurghada birni ne, da ke a yankin Bahar Maliya, a ƙasar Misra. Shi ne babban birnin yankin Bahar Maliya. Bisa ga jimillar shekarar 2010, garin ya nada jimilar mutane 253,124. An gina birnin Hurghada a shekara ta 1905 kafin haihuwar Annabi Issa.[1][2]

Hurghada
الغردقة (ar)


Wuri
Map
 27°15′28″N 33°48′42″E / 27.2578°N 33.8117°E / 27.2578; 33.8117
Ƴantacciyar ƙasaMisra
Governorate of Egypt (en) FassaraRed Sea Governorate (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 160,901 (2018)
Harshen gwamnati Larabci
Labarin ƙasa
Bangare na Red Sea Coast (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 11 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1905
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+02:00 (en) Fassara
Wasu abun

Yanar gizo hurghada.com
Hurghada.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe