Humayun Khalid (Bengali), Ya kasan ce dan siyasa ne na kungiyar Awami kuma tsohon dan majalisar Tangail-9.

Humayun Khalid
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Ayyuka gyara sashe

An zabi Khalid ga majalisar dokoki daga Tangail-9 a matsayin dan takarar kungiyar Awami a shekarata alif 1973.[1]

Manazarta gyara sashe

  1. ""List of 1st Parliament Members"" (PDF). Bangladesh Parliament (in Bengali). Archived from the original (PDF) on 9 September 2018. Retrieved 6 March 2021.