Hular Damanga hula ce mai dogon tarihi a ƙasar Hausa.[ana buƙatar hujja] Ana sarrafata da yadi da zare mai domin amfani wajen qawata ado ga manya da yara. Mata sune suka afi sani da sarrafa hular Damanga, sannan Jama'ar qasar maiduguri, garin Mobi, garin Kano da Jigawa suka akafi sani da samarda hula Damaga a fadin Najeriya. [1]

Hula Damanga na da nau'oi da kaloli daban daban. Mafi sanuwa daga ciki a Arewacin Najeriya sune mai kalan zare guda, mai launukan zare da mai surkin kaloli. Fara, shudiya da kaloli masu haske sunfi yawan karbuwa awajen jama'a. Damanga tana daga cikin hulunan al'ada na Hausa Fulani a yau.

Manazarta

gyara sashe