Hukumar Kula da Nakasassu ta Ƙasa

Hukumar Kula da nakasassu ta ƙasa (NCPD) hukuma ce a Najeriya.An kafa hukumar a shekarar 2012.[1]

Hukumar Kula da Nakasassu ta Ƙasa
Bayanai
Iri government agency (en) Fassara

Manufar wannan Hukumar ita ce ta hana a nunawa nakasassu wariya, tare da sanya kowane ɗaya daga cikinsu ya samu daidaito da dama kamar sauran mutane marasa nakasa.[2][3]

An kafa NCPD a matsayin fitowar dokar (Haramta) Dokar, 2019 don hana wariya ga nakasassu da tabbatar da an sanya su a kowane fanni.[4][5]

Manazarta gyara sashe

  1. "Home". NCPD (in Turanci). Retrieved 2022-03-29.
  2. "Farouq inaugurates governing council of Nat'l Commission for Persons with Disabilities". Vanguard News (in Turanci). 2020-12-22. Retrieved 2022-03-29.
  3. "The significance of Disability Commission". The Guardian Nigeria News - Nigeria and World News (in Turanci). 2020-10-21. Retrieved 2022-03-29.
  4. "2019 Disability Day: FG to establish National Commission for Persons with" (in Turanci). 2019-12-03. Retrieved 2022-03-30.
  5. Abdullateef, Ismail (2020-07-07). "Establishment Of National Commission For Persons With Disability On Course - Farouq". Federal Ministry of Information and Culture (in Turanci). Retrieved 2022-03-30.