Hukumar Kula Da Yawon Buɗe Ido Ta Mauritius
Hukumar Kula da Yawon Buɗe Ido ta Mauritius (MTPA) hukuma ce ta doka a ƙarƙashin Ma'aikatar yawon bude ido da nishaɗi ta Mauritius wacce aka kafa a cikin shekarar 1996 ta Dokar MTPA. Aikin MTPA shi ne inganta masana'antar yawon buɗe ido na kasar, samar da bayanai ga masu yawon bude ido kan wurare, ababen more rayuwa da aiyuka, fara aikin inganta hadin gwiwa da sauran hukumomin yawon bude ido, gudanar da bincike kan yanayin kasuwa da damar kasuwa da yada irin wadannan bayanai da sauran su. bayanan kididdiga masu dacewa akan Mauritius.[1] [2]
Hukumar Kula Da Yawon Buɗe Ido Ta Mauritius | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | government agency (en) da destination marketing organization (en) |
Ƙasa | Moris |
Mulki | |
Hedkwata | Port Louis |
Mamallaki | Ma'aikatar Yawon Buɗe Ido (Mauritius) |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1996 |
Ofisoshi
gyara sasheOfisoshin MTPA na ketare a cikin ƙasashe masu zuwa; [3] France -Paris South Africa -Ranburg Italy-Milan Germany -Munich China-Beijing Switzerland -Zurich India -New Delhi Reunion -Reunion Belgium -Belgium Luxembourg -Luxembourg
Saudi Arabia -Saudi Arabia
Duba kuma
gyara sashe- Yawon shakatawa a Mauritius
- Ma'aikatar yawon shakatawa da nishaɗi
Manazarta
gyara sashe- ↑ "About the MTPA" . Mauritius Tourism Promotion Authority. Retrieved 24 November 2016.
- ↑ "Mauritius Tourism Promotion Authority" . Government of Mauritius. Archived from the original on 1 December 2012. Retrieved 14 July 2012.
- ↑ "MTPA's Overseas Offices & Representatives" . Mauritius Tourism Promotion Authority. Retrieved 26 October 2020.