Hukumar Bunkasa Kanana da Matsakaitan Sana'o'i, Pakistan

Hukumar Bunkasa Kanana da Matsakaitan Masana'antu (SMEDA) [1][2] ( Urdu: اختیاریہَ برائے متوسط و خرد کاراندازی‎ ) cibiya ce mai cin gashin kanta ta gwamnatin Pakistan a ƙarƙashin ma'aikatar masana'antu da samarwa . An kafa SMEDA ne a watan Oktoba na shekarar 1998 domin karfafawa da samar da ci gaba da bunkasa kanana da matsakaitan masana’antu a kasar Pakistan.[3]

Hukumar Bunkasa Kanana da Matsakaitan Sana'o'i, Pakistan
Bayanai
Farawa 1998
Manta manyN yankasuwa Pakistan

SMEDA ba kawai hukuma ce mai ba da shawara ga kanana da matsakaitan sana'o'i kaɗai ga gwamnatin Pakistan ba har ma tana sauƙaƙe magance wa masu ruwa da tsaki wajen cigaban manufofin su na bunkasa kanana da matsakaicin sana'o'i.

Duba kuma

gyara sashe
  • Pakistan Industrial Development Corporation
  • Pakistan Gems and Jewelery Development Company
  • Hukumar Cigaban Kasuwanci ta Pakistan

Manazarta

gyara sashe
  1. "SMEDA promoting entrepreneurship in agriculture sector - PakObserver". 13 April 2018. Archived from the original on 22 June 2018. Retrieved 28 June 2023.
  2. Report, Bureau (4 January 2018). "Smeda, Mardan varsity to build capacity of SMEs".
  3. "Welcome to Plan9 | Plan9".

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe