Huang Hui
Huang Hui masaniyar gine- ginen kasar Sin ce. Huang tana zaune kuma tana aiki a birnin Beijing na kasar Sin.
Huang Hui | |
---|---|
Rayuwa | |
Karatu | |
Makaranta | Tsinghua University (en) |
Sana'a | |
Sana'a | Masanin gine-gine da zane |
Ilimi
gyara sasheHuang ta sauke karatu daga jami'ar Tsinghua a shekarar 1961 da digiri a fannin gine-gine.
Sana'a
gyara sasheHuang ta kasance wadda ta samu lambar yabo ta kyakkyawan zane daga ma'aikatar gidaje da raya birane da karkara da ma'aikatar kare muhalli ta Jamhuriyar Jama'ar kasar Sin saboda zanen da ta tsara na makarantar sakandare ta Beijing mai lamba 4.
Kara karantawa
gyara sashe- Hui Huang tayi aiki
- "Duzuo." Lunheng jiaoshi . Huang Hui ne ya bayyana shi. Taipei: Taiwan shangwu yinshuguan, 1983.
- Guan, Changcun & Shi, Jian. "Gyara a yankin Xiaohoucang". Bita na Tsare-tsare da Gine-gine na birnin Beijing. 1989, No.2, shafi. 21-23 (cikin Sinanci).