Hortence Vanessa Mballa Atangana
Hortence Vanessa Mballa Atangana (an haife ta ranar 5 ga watan Janairu 1992 a Bikok)[1] 'yar wasan Judoka ce ta ƙasar Kamaru. [2][3] A gasar Olympics ta lokacin bazara ta 2016 ta fafata a cikin mata -78kg.
Hortence Vanessa Mballa Atangana | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Bikok (en) , 5 ga Janairu, 1992 (32 shekaru) |
ƙasa | Kameru |
Sana'a | |
Sana'a | judoka (en) |
Mahalarcin
|
A shekarar 2019, ta lashe lambar azurfa a gasar mata ta +78 a gasar wasannin Afirka na 2019 da aka gudanar a Rabat, Morocco.[4]
A cikin shekarar 2021, ta yi takara a gasar mata ta +78 kg a gasar Judo ta duniya ta shekarar 2021 da aka gudanar a Budapest, Hungary.[5]
A Gasar Olympics ta bazara ta 2020, ta fafata a gasar mata ta +78kg.[6]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Vanessa Mballa Atangana at the Glasgow 2014 Commonwealth Games
- ↑ Vanessa Mballa Atangana at the International Judo Federation
- ↑ "Hortence Vane Mballa Atangana". Rio 2016. Rio Organising Committee of the Olympic Games and Paralympic Games. Archived from the original on 26 August 2016. Retrieved 24 August 2016.
- ↑ "Hortence Vane Mballa Atangana" . Rio 2016. Rio Organising Committee of the Olympic Games and Paralympic Games . Archived from the original on 26 August 2016. Retrieved 24 August 2016.
- ↑ "2019 African Games Judo Medalists" . International Judo Federation. Archived from the original on 20 August 2020. Retrieved 20 August 2020.
- ↑ "2019 African Games Judo Medalists" . International Judo Federation. Archived from the original on 20 August 2020. Retrieved 20 August 2020.