Honain's Shoe fim ne na shekarar 2009.

Honayn's Shoe (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2009
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Misra
Characteristics
During 3:30 minti
Direction and screenplay
Darekta Mohamed Ghazala (en) Fassara
External links

Takaitaccen bayani gyara sashe

Honayn's Shoe labari ne game da neman wani makiyaya da ya bace a cikin jeji, tare da rakuminsa, don neman takalminsa da ya bata.

Kyauta gyara sashe

  • African Movie Academy Awards 2010

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe