Hiroshima Babban gari ne a kasar Japan An kafa Hiroshima a cikin shekara ta 1589 a matsayin birni mai daraja a shekaran 1868, Hiroshima ta canza zuwa babban cibiyar birni da cibiyar masana'antu. A shekara ta 1889, Hiroshima ta sami matsayin birni a hukumance. Birnin ya kasance cibiyar ayyukan soja a lokacin mulkin mallaka, yana taka muhimmiyar rawa kamar a yakin farko na Sin da Japan, Yaƙin Rasha da Japan, da yaƙe-yaƙe na duniya guda biyu.

Hiroshima
広島市 (ja)


Take municipal anthem of Hiroshima (en) Fassara (1965)

Official symbol (en) Fassara Cinnamomum camphora (en) Fassara da Nerium oleander (en) Fassara
Wuri
Map
 34°23′07″N 132°27′19″E / 34.38525°N 132.45531°E / 34.38525; 132.45531
Ƴantacciyar ƙasaJapan
Prefecture of Japan (en) FassaraHiroshima Prefecture (en) Fassara
Babban birnin

Babban birni Naka-ku (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 1,198,021 (2021)
• Yawan mutane 1,323.77 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Bangare na Sassenhirofuku (en) Fassara, 100 municipalities with water (en) Fassara da Hiroshima metropolitan area (en) Fassara
Yawan fili 905.01 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Ōta River (en) Fassara, Hiroshima Bay (en) Fassara da Seto Inland Sea (en) Fassara
Wuri mafi tsayi Mount Ōmine (en) Fassara
Sun raba iyaka da
Kure (en) Fassara
Higashihiroshima (en) Fassara
Akitakata (en) Fassara
Hatsukaichi (en) Fassara
Kumano (en) Fassara
Kaita
Fuchu (en) Fassara
Saka (en) Fassara
Kitahiroshima (en) Fassara
Akiota (en) Fassara
Bayanan tarihi
Mabiyi Niho (en) Fassara, Niho (en) Fassara, Yaga (en) Fassara, Ushita (en) Fassara, Koi (en) Fassara, Kusatsu (en) Fassara, Furuta (en) Fassara, Misasa (en) Fassara, Hesaka (en) Fassara, Nakayama (en) Fassara, Inokuchi (en) Fassara, Numata (en) Fassara, Asa (en) Fassara, Kabe (en) Fassara, Gion (en) Fassara, Kōyō (en) Fassara, Satō (en) Fassara, Yasufuruichi (en) Fassara, Senogawa (en) Fassara, Shiraki (en) Fassara, Aki (en) Fassara, Kumanoato (en) Fassara, Funakoshi (en) Fassara, Yano (en) Fassara, Itsukaichi (en) Fassara da Yuki (en) Fassara
Wanda ya samar Mōri Terumoto (en) Fassara
Ƙirƙira 1589
1 ga Afirilu, 1889
Muhimman sha'ani
atomic bombing of Hiroshima (en) Fassara (6 ga Augusta, 1945)
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa Q11484650 Fassara
• Mayor of Hiroshima (en) Fassara Kazumi Matsui (en) Fassara (12 ga Afirilu, 2011)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 730-8586
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+09:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 82
Wasu abun

Yanar gizo city.hiroshima.lg.jp
Facebook: HiroshimaCityOfficial Twitter: HiroshimaCityPR Instagram: hiroshima_city_official Youtube: UCXaG1zkIL1YTA86kedoiflA Edit the value on Wikidata
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe