Hilary Edeoga Odo (an haife ta ranar 28 ga Nuwamba, 1960) masaniyyar kimiyya ce daga Najeriya kuma farfesa a fannin lissafin shuka-shuke da kuma cytogenetics . Ta yi aiki a matsayin Mataimakiyar Shugaban Jami'ar Aikin Gona ta Michael Okpara daga 2011 zuwa 2016.

Hilary Edeoga
Rayuwa
Haihuwa 28 Nuwamba, 1960 (64 shekaru)
Karatu
Makaranta jami'ar port harcourt
Sana'a
Sana'a Malami
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe